Abinda ’Yan New York Bukatar Sani Game da Magungunan rigakafin COVID-19

Akwai magungunan rigakafin COVID-19 yanzu don dukanin masu shekaru 12 zuwa sama. Mutanen da ke da shekaru 12 zuwa 17 za iya yin rigakafin Pfizer kawai.

Magungunan rigakafin COVID-19 suna Kuna iya fuskantar wadansu sakamako masu illa. da aminci kuma suna da tasiri. Illoli yau-da-kullum sun haɗa da ciwo a hannu Masana kimiyya sun dogara ga bincike na shekaru inda karbi allurar, ciwon kai, ciwon jiki, gajiya da da suke bunkasa magungunan rigakafin COVID-19. zazzabi. Magungunan rigakafin ba su dauke da Magungunan sun bi manyan binciken asibiti kwayar cutar da ke haddasa COVID-19, ba canza wadanda suka shafi dubun dubatan mutane masu DNA dinka ba sa ba ka COVID-19. shekaru, jinsina da kabilu daban-daban. Wadannan binciken sun nuna cewa magungunan rigakafin suna da aminci da matukar tasiri wajen kare mutane daga matsananciyar ciwon COVID-19, kwanciya a asibiti da mutuwa. Kana iya fara sauƙaƙewa bayan an gama yin maka cikakken rigakafi. Da zarar an maka cikakken rigakafin zaka iya yin yawancin ayyuka ba tare da saka rufuwar Magungunan rigakafin COVID-19 kyauta . fuska ko nisantar jiki kuma ba! Ayyukan waje suna da aminci. Shawararmu itace ka saka rufuwar Duka 'yan New York 'yan shekaru 12 zuwa sama fuskarka a cikin gida har sai an yi mutane dayawa za su iya yin rigakafin ba tare da biya ba. Kai baka rigakafin. Hakanan, dole ne ka bi sharrudan rufe bukatar samun inshora ko bayyana matsayin fuska na kowane wuri da zaka tafi, kamar kasuwanci, shige-da-ficenka don samun rigakafin. makaranta, jigilar jama'a ko kuma wurin aikin ka. Da zarar an yi maka rigakafi, ba ka buƙatar keɓancewa bayan taɓɓuwa ko yin gwaji, sai dai idan kana da alamomin COVID-19. Nemi wuri don yin rigakafin. Mutanen da ba su da cikakkiyar rigakafi dole Ziyarci nyc.gov/vaccinefinder ko kira 877-829-4692 ne su ci gaba da dukan kiyayewa, gami da saka don neman wurin yin rigakafin. Ba’a buƙatar ajiyar rufuwar fuska da kiyaye nisantar jiki a duk lokacinda lokaci a wurare dayawa. Zaka iya ake cikin jama'a. tambayar mai baka kulawar lafiya ko mai daukanka aiki Idan suna ba da rigakafi.

Don masaukai (kamar keken guragu da aka Don ƙarin bayani, ziyarci nyc.gov/covidvaccine. bayar a wurin karba ko mai fassarar ASL), kira 877-829-4692 ko ziyarci vax4nyc.nyc.gov kafin NYC VACCINE FOR ALL: lokaci. Don bada amsa ko gabatar da korafi akan SAFE, FREE, EASY isarwa, kira 311, rubuta ga 311692 ko imel 'aikatar Lafiya ta NYC na iya canza sharrudan yayin [email protected]. da yanayin ke canzawa. 5.20.21 Hausa