Akwai Magungunan Rigakafin COVID-19 a Yanzu Don Dukanin Masu Shekaru 12 Zuwa Sama

Akwai Magungunan Rigakafin COVID-19 a Yanzu Don Dukanin Masu Shekaru 12 Zuwa Sama

Abinda ’Yan New York ke Bukatar Sani Game da Magungunan rigakafin COVID-19 Akwai magungunan rigakafin COVID-19 a yanzu don dukanin masu shekaru 12 zuwa sama. Mutanen da ke da shekaru 12 zuwa 17 za su iya yin rigakafin Pfizer kawai. Magungunan rigakafin COVID-19 suna Kuna iya fuskantar wadansu sakamako masu illa. da aminci kuma suna da tasiri. Illoli na yau-da-kullum sun haɗa da ciwo a hannu Masana kimiyya sun dogara ga bincike na shekaru inda ka karbi allurar, ciwon kai, ciwon jiki, gajiya da da suke bunkasa magungunan rigakafin COVID-19. zazzabi. Magungunan rigakafin ba su dauke da Magungunan sun bi ta manyan binciken asibiti kwayar cutar da ke haddasa COVID-19, ba sa canza wadanda suka shafi dubun dubatan mutane masu DNA dinka ba sa ba ka COVID-19. shekaru, jinsina da kabilu daban-daban. Wadannan binciken sun nuna cewa magungunan rigakafin suna da aminci da matukar tasiri wajen kare mutane daga matsananciyar ciwon COVID-19, kwanciya a asibiti da mutuwa. Kana iya fara sauƙaƙewa bayan an gama yin maka cikakken rigakafi. Da zarar an yi maka cikakken rigakafin zaka iya yin yawancin ayyuka ba tare da saka rufuwar Magungunan rigakafin COVID-19 kyauta ne. fuska ko nisantar jiki kuma ba! Ayyukan waje suna da aminci. Shawararmu itace ka saka rufuwar Duka 'yan New York 'yan shekaru 12 zuwa sama fuskarka a cikin gida har sai an yi wa mutane dayawa za su iya yin rigakafin ba tare da biya ba. Kai baka rigakafin. Hakanan, dole ne ka bi sharrudan rufe bukatar samun inshora ko bayyana matsayin fuska na kowane wuri da zaka tafi, kamar kasuwanci, shige-da-ficenka don samun rigakafin. makaranta, jigilar jama'a ko kuma wurin aikin ka. Da zarar an yi maka rigakafi, ba ka buƙatar keɓancewa bayan taɓɓuwa ko yin gwaji, sai dai idan kana da alamomin COVID-19. Nemi wuri don yin rigakafin. Mutanen da ba su da cikakkiyar rigakafi dole Ziyarci nyc.gov/vaccinefinder ko kira 877-829-4692 ne su ci gaba da dukan kiyayewa, gami da saka don neman wurin yin rigakafin. Ba’a buƙatar ajiyar rufuwar fuska da kiyaye nisantar jiki a duk lokacinda lokaci a wurare dayawa. Zaka iya ake cikin jama'a. tambayar mai baka kulawar lafiya ko mai daukanka aiki Idan suna ba da rigakafi. Don masaukai (kamar keken guragu da aka Don ƙarin bayani, ziyarci nyc.gov/covidvaccine. bayar a wurin karba ko mai fassarar ASL), kira 877-829-4692 ko ziyarci vax4nyc.nyc.gov kafin NYC VACCINE FOR ALL: lokaci. Don bada amsa ko gabatar da korafi akan SAFE, FREE, EASY isarwa, kira 311, rubuta ga 311692 ko imel Ma'aikatar Lafiya ta NYC na iya canza sharrudan yayin [email protected]. da yanayin ke canzawa. 5.20.21 Hausa.

View Full Text

Details

  • File Type
    pdf
  • Upload Time
    -
  • Content Languages
    English
  • Upload User
    Anonymous/Not logged-in
  • File Pages
    1 Page
  • File Size
    -

Download

Channel Download Status
Express Download Enable

Copyright

We respect the copyrights and intellectual property rights of all users. All uploaded documents are either original works of the uploader or authorized works of the rightful owners.

  • Not to be reproduced or distributed without explicit permission.
  • Not used for commercial purposes outside of approved use cases.
  • Not used to infringe on the rights of the original creators.
  • If you believe any content infringes your copyright, please contact us immediately.

Support

For help with questions, suggestions, or problems, please contact us