SUN DAUKE MAZAJENMU SUKA TILASTA MANA ZAMA MASOYANSU MATA AREWA MASO GABASHIN NIJERIYA DA SUKE FAMA DA MATSANANCIYAR YUNWA SUNA KUMA FUSKANTAR FYADE A HANNUN MASU IKIRARIN CETO SU GABATARWA

Mata ‘yan gudun hijira a arewa maso gabashin Nijeriya suna fama da gallazawa da cin zarafi daga sojojin Nijeriya wanda hakan zasu iya zama laifukan yaki da kuma laifukan da suka shafi kin jinin bil Adama. Wadannan mata neman hakkinsu da kuma neman a hukunta masu wannan laifi da kawo karshen kama-karya. Suna su sami damar ciyar da iyalansu; suna son sake haduwa da mazajensu da sauran danginsu maza; kuma suna son su zauna lafiya.

Tun shekarar 2015, sojojin Nijeriya suka kwato mafi yawa daga sassan arewa maso Kusam (ba sunanta na “KUSAM”* gabashin Nijeriya da karkashin ikon Boko asali ba) Maris 2017. HM: Amnesty Haram. Amma maimakon “’yantar” da International Kusam (ba sunanta na asali ba) ‘yar shekara talatin ce ita dubban daruruwan mutane da suke zaune da iyalanta sun baro gidansu saboda shawarar da hukumomi aka killace su suka kasa fita a garuruwan suka ba da a gidan rediyo. Da isar su Bama aka awon da ke karkashin mulkin kama-karya na gaba da su, sai gidan yari domin a ‘tantance’ su. ‘yan bindiga, sai sojin ke ’amala da su da yawan zargi, da wulakanci, a wasu “Muna da zama a (kauyen) Gala Kura. ‘Yan Boko Haram lokutan a kai musu hari a ci zarafinsu. suka ce mu tashi mu koma jeji (tare da su). Ba ma so mu bi su saboda mun yi noma muna jiran lokacin girbi. Mun shaida Mata su abin fi shafa akasari, kuma musu ba za mu iya tafiya ba sai bayan girbi. Amma su Boko lamarin yafi muni garesu saboda jinsinsu. Haram sun matsa mana lallai sai mun tafi. Saboda akasarin mazajensu da ‘yan uwansu maza suna garkame a hannun soji, matan “Sai muka ji a rediyo gwamnati na sanarwa cewa jama’a dukka da wadanda ke karkashinsu kamar yara su baro gidajensu su taho sansanonin ‘yan gudun hijira. Sun ce kanana yawanci na killace ne a sansanonin an shirya komai ana jiran mu – wai akwai abinci da makwanci... ‘yan gudun hijira, suna fama da yadda za daga garinmu muka je Ombasheer (wani gari a kasar Kamaru). su ciyar da iyalansu da shiga hadarin fyade Sai sojojin (Kamaru) da ke garin suka kawo mu Banki (wani da sauran cin zarafi. Har yanzu akasarin gari a Nijeriya), daga Bankin ne kuma sojojin Nijeriya suka matan na fama da matsalolin musgunawa. dauke mu sai gidan yari a Bama. Mun kwana uku a can (ana ‘tantance’ mu) - daga nan aka dauke da yara zuwa sansanin Kungiyar Amnesty International ta bayyana ‘yan gudun hijira na Bama. Mai gidana yana tare da mu har wadannan matsaloli a wani cikakken rahoto zuwanmu gidan yarin Bama. Amma bai zo tare da mu ba mai taken: ‘Sun ci Amanarmu’: Matan da (zuwa sansanin ‘yan gudun hijira da ke asibitin Bama). Ban Suka Kubuta daga Hannun Boko Haram na san a inda yake ba. Mu da yawa muka baro garinmu zuwa Fama da Fyade da Yunwa da Killacewa a gidan yarin Bama. Ban san iya adadinmu ba, amma na san Nijeriya (cikin watan Mayu, 2018). Kungiyar maza 43 da na lissafa ‘yan garinmu da aka tsare. Sun kama na ci gaba da kira ga mahukunta a Nijeriya duk matasan ‘yan shekara 14 zuwa 40. Lalle mun sha wahala su kawo karshen laifukan yaki da wadanda a sansanin ‘yan gudun hijira (na asibitin Bama), suna ba mu ke iya kasancewa na kin jinin bil Adama da abinci sau daya a yini, wato da safe ke nan kuma.” ake aiwatarwa a wuraren da ake rikici ko na * Ba sunanta na asali ba ne. Duk sunayen mutanen da aka ambata a wannan ‘yar mujalla ‘yan gudun hijira, su kuma tabbatar dukkan an canja su saboda a boye sunayensu. Ba lalle ba ne cewa duk mutanen da ke cikin hotuna wadanda abin ya shafa sun sami ‘yancinsu. su kasance asalin wadanda aka yi hira da su.

2 SUN DAUKE MAZAJENMU SUKA TILASTA MANA ZAMA MASOYANSU MATA A AREWA MASO GABASHIN NIJERIYA DA SUKE FAMA DA MATSANANCIYAR YUNWA SUNA KUMA FUSKANTAR FYADE A HANNUN MASU IKIRARIN CETO SU TUSHEN LAMARIN suka kakkashe saura mazauna garin ba tare da la’akari da ko su ‘yan Boko Haram ‘Yan gudun hijira suna zaune suna jira a ba su A karshen shekarar 2015, sojoji suka fara ba ne, kuma suka kona gidaje. Wasu kuma abinci a sansanin Dikwa, Jihar Borno, arewa maso gabashin Nijeriya ranar 2 ga Fabrairu, 2016 kafa abin da suke kira “sansanonin waje” a suka ce sun gudo ne saboda tsoron a kai HM: STRINGER/AFP/Getty Images garuruwan da suka kwato daga hannun musu hari bayan abin da suka ga ya faru Boko Haram wadanda ke nesa musamman da kauyuka makwabtansu. ma a jihar Borno ta arewa maso gabas, kuma suka ba wajen tsaro ta hanyar Sojoji da ‘yan banga (wadanda ake kira laifi ba. Ana zabar su ne kawai saboda girke sojoji da makamai. A lokacin da yakin ‘yan-kato-da-gora) suna tilasta wa duk shekarunsu ko kasancewarsu sun guje wa ke ci gaba a sauran sassa, dubban wanda ya zo ko aka kawo garuruwan da aka garuruwan da ke hannun Boko Haram. Da daruruwan mutane sun tsere daga kauyuka kwata bin wata “tantancewa ta tsaro.” Wannan yawa daga cikin maza da samarin nan ba (wadanda a da ko kuma har yanzu suke tantancewa tana daukar tsawon kwanaki a kara jin duriyarsu ba tun da aka tsare su. karqashin ikon Boko Haram) zuwa ana yi wa mutum ita cikin matsanancin hali wadannan sansanoni bisa dalilai daban- da ya shafi azabtarwa da sauran halaye Irin wannan tsarewa da aka yiwa maza da daban. (Kalmar sansanoni “na waje” anyi masu gallazawa. Sojoji sun dau matakin samari da yawa ta jawo iyalai da dama suka amfani da ita ne kawai don a bambanta kansu na tsare maza da mata a wannan rabu wanda hakan kuma ya haifar da “gidajen wadannan sansanoni da wadanda ake da lokaci, har ma sukan sauya musu wajen da mata ne magidanta” a sansanonin. A gaba su a yankunan da suke karkashin ikon dauri a wasu wurare daban inda za su shafe daya dai sansanonin na kunshe ne da mafi gwamnati, kamar a Maiduguri). tsawon watanni ko shekaru ba tare da an rinjayen mata da ‘yan mata saboda maza tuhume su, ko kuma an gabatar da su a da samarin na kulle. A yayin da da dama suka tsere zuwa gaban shari’a ba. Wadanda suka “sami sansanonin wajen saboda su tsira daga nasarar” tantancewar tsaron ne kadai ake Mata da suke isowa sansanonin ba tare da Boko Haram a yankunan da ke karkashin bari su wuce ko a kai su sansanoni na waje. rakiyar maza ba sun fi shiga hadarin ikonsu ko saboda tabarbarewar tsaro, wasu tsarewa da sauya masu wajen dauri na kuwa sun zo sansanonin ne saboda sojoji Maza da samari su suka fi shiga hadarin a soji. Ana zargin irin wadannan mata da sun kai musu hari ko kuma suna tsoron zabe su a garkame na tsawon lokaci. A auren ‘yan Boko Haram “da har yanzu harin sojoji idan sun ci gaba da zama a wasu wurare kamar garin Bama (garin da suke jeji.” A shekarar 2015, kusan mata gida. Da dama ‘yan gudun hijira na cikin a da shi ne na biyu a girma a Borno) da dubu daya aka tsare a Barikin sojoji na gida (wato ‘yan gudun hijirar da aka raba garin Banki da ke kusa (a kan iyaka da Giwa, wanda shi aka fi sani a wuraren tsare da gidajensu amma ba su ketara kan kasar Kamaru) kusan daukacin maza ‘yan mutane a jihar Borno. Da yawansu an sake iyakar kasarsu ba) sun shaida wa Kungiyar shekara 14 zuwa 40 an daure su kuma su bayan sun shafe watanni ko shekaru a Amnesty International cewa sojoji sun kai aka canja musu wajen dauri na tsawon tsare ba tare da wata tuhuma ko kuma harin kan-mai-uwa-da-wabi a kauyensu, wani lokaci ba tare an gano ko sun yi wani shari’a ba.

AMNESTY INTERNATIONAL 3 FYADE GA MATA MASU Wannan kuwa na nufin kowane daya daga Mata na diban ruwa a famfo a sansanin ‘yan gudun cikin wadannan laifin na fyade ne ko da FAMA DA YUNWA A hijira na Bama a ranar 8 ga Disamba, 2016 kuwa a yanayin da mace ta mika wuya ga HM: AFP/Getty Images SANSANONIN WAJE bukatar zama ‘budurwa’ ga wani soja ko dan kato-da-gora.

Mata da dama (da wasu maza) sun shaida Matan sun ci gaba da bayyana yadda wa Kungiyar Amnesty International cewa shekarar 2016 (lokacin da aka fara samun jami’an tsaron suka kirkiro wani tsari na sojoji da ‘yan-kato-da-gora suna yi wa mata yawaitar kungiyoyin agajin jinkai). hadin baki don cin zarafin mata inda ‘yan fyade da sauran cin zarafi a sansanonin kato-da-gora ke zabar mata a sansanonin wajen. Sun bayyana yadda sojoji da A sansanin ‘yan gudun hijira na asibitin Bama suna kai wa sojoji suna lalata da su. ‘yan-kato-da-gora ke amfani da karfi da yin kadai, mata har goma sha biyar ne suka barazana don yin fyade ga mata da ‘yan shaida wa kungiyar Amnesty International mata kuma suna amfani da damarsu cewa sojoji da ‘yan-kato-da-gora sun tilasta sabod yanayin da matan suke ciki, su ja musu ko sun yaudare su suka yi lalata da DUBUNNAN MACE-MACE hankalinsu har su zama “kawayensu” ko su, a mafi yawan lokaci saboda su ba su SABODA YUNWA DA JINYA ‘yan matansu. abinci kar su mutu da yunwa. Wasu kuma sun ce sojoji da ‘yan-kato-da-gora sun A SANSANONIN WAJE Matan sukan fada wa Kungiyar Amnesty tilasta musu suka yi lalata da su domin su International cewa suna shiga irin wannan sami damar cin abinci ko kuma domin su Yanayin rayuwa a wadannan sansanonin yanayin ne na hadarin cin zarafi saboda tsira da rayuwarsu ko ta ‘ya’yansu. Wasu ya yi muni sosai, wanda hakan ya jawo mazajensu da sauran ‘yan uwansu maza kuwa cewa suke idan sojoji da ‘yan-kato- dubban mace-mace saboda rashin abinci ba nan balantana su tallafa musu, kuma da-gora suka nemi su yi lalata da su ba za da ruwa da kuma kiwon lafiya. Binciken an killace su ne a sansanonin ta yadda ba su iya ba saboda tsoro, musamman ma da kungiyar Amnesty International ta damar tsira daga cin zarafi. Bayan haka, ganin irin yadda jami’an ke tsare da yi ya nuna aikace-aikace ko sakaci na karancin taimakon jinkai ya sake munana iyalansu ba tare da hukunci ba. Wasu ma hukuma, musamman sojoji shi ya haifar da yanayin karfin iko da jami’an tsaron ke da cewa suka yi sojoji da ‘yan-kato-da-gora wadannan mace-macen. shi bisa wadanda suke zaune a sansanonin. sun yi amfani da karfi suka ci zarafinsu. A tsakanin watannin karshen na shekarar An yawaita fyade da cin zarafin mata a Damar da sojoji da ‘yan-kato-da-gora suka 2015 da tsakiyar 2016, yanayi a mafi sansanonin musamman a tsakanin samu a kan matan ya haifar da wani yanayi yawan wadannan sansanoni yanayi ne watannin karshe na shekarar 2015 (lokacin na tilasci ta yadda ba maganar neman kamar na anyi fari ana yunwa. A wasu da aka fara zuwa sansanonin) zuwa tsakiyar yardar mace kafin a yi lalata da ita. lokutan kuma, a sansanonin ake kulle su.

4 SUN DAUKE MAZAJENMU SUKA TILASTA MANA ZAMA MASOYANSU MATA A AREWA MASO GABASHIN NIJERIYA DA SUKE FAMA DA MATSANANCIYAR YUNWA SUNA KUMA FUSKANTAR FYADE A HANNUN MASU IKIRARIN CETO SU Wadanda kungiyar Amnesty International “AIYA” ta tattauna da su sun ce a kullum tsakanin mutum 15 ne zuwa 30 suke rasuwa Wata uwa ‘yar shekara “Lokacin da sojoji suka tunkaro (garinmu kusa da garin 15 take kuka kusa da saboda yunwa da jinya a watannin karshe ‘yarta ‘yar wata shida a Banki, a karshen 2015) sun bude wuta suka kashe duk wani na 2015 zuwa tsakiyar 2016 a sansanin da gidansu a garin Banki wanda yake gudu saboda firgita. Ba su damu da ko waye ke asibitin Bama. Daruruwan mutane ne in ranar 28 ga watan ba, kuma mu ba ‘yan Boko Haram ba ne. Sun kashe mutum Satumba, 2016. An ma ba dubunnai ba suka mutu a wannan kawo ‘yar ne dakin biyar, hudu sun mutu nan take daya kuma sai washe gari. A sansanin kadai a wannan lokaci. jinya na kungiyar agajin cikin wadanda suka rasu akwai mijina da ‘yata... likitoci ta Medicine Sans Frontieres tana Wasu mata da dama sun shaida wa kungiyar fama da matsanancin Na gudu da sauran ‘ya’yana zuwa wani kauye a kasar Amnesty International cewa a kullum abincin zazzabin cizon sauro Kamaru. Sojojin Kamarun... suka dawo da mu (garin) Banki. da ake ba su bai wuce dan faranti dan da karancin abinci Daga nan, sojojin Nijeriya suka dauki mu matan suka maida (tamowa). Bayan ‘yan karami ba na shinkafa wanda za su ci su da awanni da kawo ta mu (sansanin ‘yan gudun hijira da ke cikin asibitin) garin iyalansu. Da yawa sun ce sojoji da ‘yan-kato- ta rasue saboda ana Bama. Mata 30 suka dauke, ba maza. Ba mu san yadda da-gora sun sha dukansu, a wasu lokutan bukatar kara mata suka yi da samarin ba, kuma ba mu sake ganin su ba. jini wanda haka ke da ma su yi musu fyade a wuraren diban ruwa matukar hadarin yi a ko na rabon abinci, suna zargin su da cewa irin wannan dakin jinya. Babu abinci a sansanin asibitin Bama. In da har yanzu muna su “matan ‘yan Boko Haram” ne. ‘Yan HM: Jane Hahn can (a irin wannan yanayin) da yanzu duk mun mutu. Su ma gudun hijira da da yawa sun sayar wa sojoji ‘yan kato-da-gora yadda suke mu’amala mutane a wurin bai da ‘yan-kato-da-gora sarkokinsu da sauran da dadi ko kadan. Ina da tabo a jikina inda suka doddoke ni suturunsu da suka zo da su saboda a ba su lokacin da muke fafutukar diban ruwa. In kana son sami Aiya (Ba sunanta na karin abinci. Sun yi ta nanata cewa an hana asali ba) Maris, 2017. ruwa sai ka sha duka. Duka shi ne farashin diban ruwa. ‘Yan su su fita daga sansanonin a wannan HM: Amnesty kato-da-gora ba sa son mata su International lokacin, ko domin su koma gida ko kuma “In kana son ka je diban ruwa, saboda su ma don su kalato abinci, ko itacen hura wuta ko suna diba su sayar ko su ba wa kuma domin su kaura zuwa wasu wuraren. sami ruwa sai ka budurwansu. sha duka. Duka Fiye da rabin matan da Kungiyar Amnesty shi ne farashin Idan kin ce ke mace ce kuma za International ta yi hira da su wadanda diban ruwa” ki zauna da iyalanki (kuma ba suke zaune a sansanin asibitin Bama a za ki yi lalata da sojoji ko ‘yan- wannan lokacin, sun ce, sun rasa wani ko kato-da-gora ba) za ki mutu, kuma ‘ya ’yanki ma za su wasu nasu, har ma da wadanda suke cewa mutu...Babu damar samun abinci ko ruwa sai kin zama ‘ya’yansu sun rasu. budurwar wani dan-kato-da-gora.

A daidai wannan lokacin kuma ‘yan gudun Yunwa ta kashe mutane da dama. Mahaifiyata da mahaifina hijira da ke sansanonin na waje a sauran da dan’uwana da gwaggona da kuma ‘yata. Na rasa wasu ma garuruwan da aka kwato da suka hada da a sansanin Banki” – garuruwan Banki da Dikwa da Manguno da Rann da Benisheikh – su ma sun Aiya ta sami tsira daga sansanin asibitin Bama a tsakiyar bayyana yawaitar mace-mace a kullum shekarar 2016, lokacin da wata kungiyar agajin jinkai ta fara kai saboda yunwa da jinya saboda rashin ziyara sansanin kuma ta shirya dauke ta da ‘yayanta da suke abinci da ruwa da kiwon lafiya. raye daga wajen saboda dalilan jinya; domin ‘ya’yanta guda uku da take kula da su suna fama da matsananciyar tamowa.

AMNESTY INTERNATIONAL 5 DA SAURAN HADARI Wasu mata da yara a sansanin asibitin Bama ranar 5 ga watan Disamba, CI GABA DA ZAMA CIKIN YUNWA 2015. Daruruwan ‘yan Daga watan Yuni na shekarar 2016, gudun hijira sun rasu a taimakon jin kai ya fara karuwa a wadannan wannan sansanin. HM: Gbemiga Olamikan sansanoni na waje kuma yawaitar mace- mace ya ragu. Duk da haka, mutanen da ke wadannan sansanonin (musamman mata) na fama tsangwama domin kuwa ba Ama (Ba sunanta na sa samun isasshen abinci kuma haka suka asali ba) March 2017. HM: Amnesty ci gaba da zama cikin matsanancin hali na International hana walwala.

A farkon shekarar 2018, wasu mata sun ba wa Amnesty International labarin yawaitar mutuwa a kullum saboda yunwa da jinya a sansanoni biyu da ke garin “AMA” Dikwa. A wuraren biyu, ‘yan gudun hijira Ama ta shaida wa Amnesty International cewa anyi mata (musamman mata) suna fuskantar hana fyade bayan ta karbi abinci a wajen dan kato-da-gora a farko- yawo. Ana dai barin su su tafi Maiduguri farkon zuwanta sansanin asibitin Bama a karshen 2015, ko amma ba a barin su su kaura can kuma farkon 2016, wanda ya ce sai ta “biya” shi. idan suka ce za su tafi da ‘ya’yansu to za a hana su fita kwata-kwata. Sojoji da ‘yan kato-da-gora za su ba ka abinci amma da dare za su dawo kamar karfe 5 ko 6 na yamma sai su ce ka zo A wasu sansanonin na waje kamar na wajensu... Wani mutum (dan kato-da-gora) ya zo ya kawo makarantar sakandaren Bama (wanda min abinci, ya dawo da yamma, amma ni kuma sai na buya. ya maye gurbin sansanin asibitin Bama Washegari ya ce min na je na dauko ruwa a wajensa (sai a watan Disamba na 2017) mata sun na tafi). Kawai sai ya rufe kofar tantin; da shiga ta ya yi mini bayyana cewa suna fama da yunwa na fyade. Ya ce min; na ba ki abubuwan nan, kuma idan kina wasu kwanaki kafin ranar raba abinci ta son su ko kika karba dole mu zama miji da mata. kewayo tunda ba a ba su isasshen tallafi da zai kai su zuwa wata ranar tallafin.

6 SUN DAUKE MAZAJENMU SUKA TILASTA MANA ZAMA MASOYANSU MATA A AREWA MASO GABASHIN NIJERIYA DA SUKE FAMA DA MATSANANCIYAR YUNWA SUNA KUMA FUSKANTAR FYADE A HANNUN MASU IKIRARIN CETO SU CI GABA DA CIN ZARAFIN MATA Idan ba ki yarda da su ba, ba za ki sami Wata wadda aka ci zarafinta tana shayar da Sojoji da ‘yan kato-da-gora sun ci gaba da yi komai ba, duk wani abin amfani (da ake ‘ya’yanta a shekarar 2017. wa mata fyade da sauran halayyar cin zarafi samu a sansanin) ba za ki samu ba. Za su HM: Amnesty International a sansanonin. Amnesty International ta ce ke ‘yar Boko Haram ce ko matar dan sami wani sabon rahoton cewa sojoji da ‘yan Boko Haram. Za su gallaza miki. Ba za ki Matan da ba su da miji yanayinsu ya fi kato-da-gora na saba ka’ida, da karya doka iya zuwa kusa da su ba. Dole ki yi nesa da munana – da dama sun bayyana yadda tunda sun ga ba a hukunta irin wannan su, kusa da iyalanki. In ba za ki je wajensu ake nuna musu wariya wajen raba abinci, laifi, a yanayin da har yanzu mata na fama ba, sai dai ki zauna a dakinki. In ba haka ba wasu kuma cewa suka jami’an tsaro suna da killacewa da matsananciyar yunwa. kuma akwai matsala. barin maza kadai su fita neman itacen girki amma ban da mata, kuma sun ce an hana Sojoji da ‘yan kato-da-gora suna zuwa su su kaura zuwa wani wajen. “YEZA” ko’ina farautar ‘yan mata (domin lalata da Yeza, ‘yar shekara 28, ta fadawa Amnesty su). Lokacin farkon zuwanmu sansanin A watan Agusta na 2018, Kungiyar agajin International yadda mata a sansanin makarantar sakandaren Bama (a watan likitoci ta Medicine Sans Frontieres ta nuna makarantar sakandaren Bama suke Disamba na 2017), sojojin sun tambaye mu damuwa game da tabarbarewar ayyukan kasancewa cikin hadarin fyade da cin zarafi. su waye ba su da miji, sai suka ware su a jin kai a sansanin makarantar sakandaren Wasu matan ma sun ba da wannan shaidar. gefe. Za su raba ki da surukanki don kar Bama, biyo bayan zuwan karin mutane ma su ce wannan matar dannmu ce. 10,000 a watanni hudun da suka gabata. “A halin da ake ciki yanzu kashi tamanin Kungiyar ta Medicine Sans Frontieres cikin dari na matan da muke wannan [Sojojin] suna zuwa dare da rana. Kai har ta ba da rahoton cewa akwai karancin sansanin ba mu da mazaje. Da yawan da Babura ma zuwa suke sansanin. Muna abinci da ruwa da kayan kiwon lafiya a mazan namu suna tsare. Wasu (matan) sun jin karar Babura suna shigowa sansanin da sansanin, kuma yara kanana su abin ya bar mazajensu a kauye. Wasu ba su san inda dare daukar yarinya su fita. fi shafa tunda da ma sun iso wajen ne a mijinsu yake ba... muna bukatar taimako na mawuyacin hali. A tsakanin ranar 2 zuwa samun abin da muke bukata mu rayu. Kuma Kashi saba’in da biyar na ‘yan mata matasa 15 na watan Agusta, 2018, yara 33 ne sojoji da ‘yan kato-da-gora sun san haka. a wannan sansanin suna da saurayi domin suka rasu a sansanin. Saboda haka idan sojoji da ‘yan kato-da-gora ba wanda zai ba ki sabulu ko Omo ko wani suka gan ki kuma suka ga kina da alamun aiki sai kin zama buduruwarsa. In ba haka karancin shekaru da kuma kyau sai sojoji ba ba za ki iya rayuwa ba. da ‘yan kato-da-gorar su fara taimakonki. Daga nan kuma kin san tunda sun taimake ki ke ma sai kin biya su, sai ki je ki kwana da su. Daga nan kun fara hulda ke nan.

AMNESTY INTERNATIONAL 7 CI GABA DA BACEWAR DANGI: TASIRINSA GA MATA

Mata da dama sun bayyana wa Amnesty International takaicinsu da matukar bakin ciki na rashin ganin mazajensu da sauran ‘yan uwansu maza tun bayan kame su da sojoji da ‘’yan kato-da-gora suka yi lokacin “tantancewa ta tsaro.”

Babu ko daya daga cikin matan da suka yi Magana da Amnesty International da take KUNGIYAR FAFUTIKA TA KNIFAR da wata masaniya daga hukuma game da Duba sanarwar ranar 9 matsayin iyalansu da ke tsare, abin da ya Knifar wata kungiya ce ta mata kusan 2000 ‘yan gudun hijira ga Maris, 2018, “Ranar 7 sake jefa su cikin bakin ciki. Wadannan ga watan Maris mun tura manya da kanana a arewa maso gabashin Nijeriya. Da yawa wasiqa ga shugaban mata sukan sami labarin mazajensu ne daga membobin wannan kungiya ta raji sun taba fuskantar Nijeriya (@NGRPresident) a wajen wani soja ko dan kato-da-gora aikin ta’asa na Boko Haram da sojojin Nijeriya. – jiya muka sami kira daga lokacin da suka yarda su yi lalata da su. fadar shugaban kasa. Mun sa an ji muryarmu, Sai su ce ai kamar sun yi aure ne yanzu, Kungiyar Knifar tana fafutukar a sako musu mazajensu da amma muna fata a bi daga nan kuma sai su shaida musu cewa, dangi sama da mutum 1660 wadanda soji suka yi gaban maganar da aiwatarwa: a “mazajen an kai su barikin sojoji na Giwa saki mazajenmu da ‘ya’ya kansu suka tsare su. Har wa yau suna kira a yi aiki da doka maza da mata har 1169 kuma ba za su dawo ba.” daga bangaren hukumomin Nijeriya a kan hana su abinci da daga barikin #Giwa kuma kuma cin zarafinsu ta fuskar diyaucin ‘ya mace, wanda suka a binciki wahalar da muke Abin da yake faruwa dai shi ne matan sha a Bama.” A shafin sha fama da shi da kuma suke ci gaba da fama da shi. twitter na twitter.com/ na samun bayanai game da mazajensu knifar2017 da ‘yan uwansu ne daga bakin wadanda Kungiyar ta tattara sunayen wadanda suka rasu a sansanin aka sako daga wajen tsare mutane. Wasu asibitin Bama bayan ‘yan watanni da isowarsu. Sun kuma ba matan sun zaci mazansu da sauran da rahoton cin zarafin mata wanda sojoji da ‘yan kato-da-gora iyalansu sun rasu, har sai da suka sami da ke gadin a sansanin suka aikata. labarin an gan su a hannun sojoji – mafiya yawa a barikin Giwa inda ake tsare da su Membobin kungiyar ba tare da wata tuhuma ko wata shari’a ba. Knifar sun kai kukansu Wasu matan sun sami labari daga wajen ga Hukumar Kare Hakkin wadanda aka sako cewa ‘yan uwansu sun dan Adam ta Kasa da rasu a halin daurin da aka yi musu. Majalisar Dokoki ta Tarayya da Kotun Duniya da Shugaban kasa da kuma Kwamitin Bincike na Shugaban kasa (wanda Duba sanarwar ranar Dukkan matan da Amnesty International Shugaban kasa ya kafa a watan Agusta, 2017 domin bincikar 12 ga satumba, 2017, ta yi tattaunawa da su sun bayyana yadda “Knifar ta miqa wa ayyukan sojoji wanda ya hada har da halayyarsu a yaki da #Kwamitinbincike- baya ga tashin hankali da aka jefa su, Boko Haram). Sun kuma jawo hankalin ‘yan jarida na gida na-shugabanqasa: ci gaba da tsare mazajensu da sauran game d a koke-kokensu. sunayen ‘yan uwanmu ‘yan uwa ya jefa su halin fafutukar kula 1, 230 wadanda ke tsare a hannun soji da da iyalansu su kadai, ga kuma hadarin Ya zuwa watan Satumba na 2018, ungiyar tana da sunayen sunayen mamata 466 a fuskantar bala’ iri-iri da fyade da sauran maza da mata da yara da suka mutu a sansanin (yawacinsu a sansanin ‘yan gudun hanyoyin cin zarafi. Mafiya yawa daga hijira na bama” a tsakanin watan Oktoba na 2015 da Yuni, 2016) ya kai mutum shafin twitter na twitter. matan da kungiyar Amnesty International 879 daga bayanan da suka samu a wajen matan da suka com/knifar2017 ta yi hira da su sun nuna cewa babban zauna a wannan sansanin. Har yanzu matan na ci gaba da fatansu a rayuwa shi ne su ga an sako bibiyar mutane don ganin an ci gaba da tattara sunayen. mazajensu da sauran ‘yan uwansu.

8 SUN DAUKE MAZAJENMU SUKA TILASTA MANA ZAMA MASOYANSU MATA A AREWA MASO GABASHIN NIJERIYA DA SUKE FAMA DA MATSANANCIYAR YUNWA SUNA KUMA FUSKANTAR FYADE A HANNUN MASU IKIRARIN CETO SU “ZARA” Membobin kungiyar Knifar suna jira su ba da shaida a gaban Kwamitin Shugaban Kasa na tabbatar da soji suna kare hakkin dan adam da bin dokokin Zara, wadda take zaune a sansanin makarantar sakandaren yaki a ranar 30 ga watan Oktoba, 2018 a Abuja. Bama, ta shaida wa Amnesty International cewa ta taba fita HM:Na sirri ne neman mijinta a wata cibiyar sauya tunanin ‘yan Boko Haram a Maiduguri babban birnin jihar Borno, bayan ta ji wai cewa an saki mutane da yawa da ke tsare a barikin Giwa Bayan ta yi ta neman mijinta na tsawon kwanaki ba tare da nasara kuma an mika su can. Ba ta sami nasara ba, kuma ta dawo ba, dole Zara ta koma sansaninsu na makarantar sakandaren ta fuskanci abin da ya biyo baya saboda fitar da da tayi. Bama – saboda kwanakin katinta na izinin fita daga sansanin sun kare. Bayan ta yi magana da matan kungiyar Knifar, sai ta yanke “Na koma cibiyar farfado da rayuwar wadanda suka jima a shawarar taimaka musu dangane da sunayen ‘yan uwa da har tsare ne sai suka ce a’a ba a kawo kowa daga barikin Giwa yanzu ke tsare. ba. Suka tura ni babban gidan yari. Lokacin da na je can akwai wani jami’in tsaro rike da bindiga. Ya tambaye ni “Saboda haka daga nan [sansanin makarantar sakandaren Bama] nake yi a nan, na ce na zo ne na ga mijina. Ya ce, “fita daga na shirya na sami sunayen mutum 40. Sai na ce wa masu kula da nan.” Sai wani soja ya zo, na ce masa na zo ganin mijina sansanin cewa ina so na koma neman mijina [kuma na sake amma wannan mutumin ya hana ni... [ba jimawa] sai na ga neman katin halasta fita daga sansanin]. Sai masu kula da wani mutum ya shiga. Ina ta kuka. Na ce me ya sa kuka bar sansanin suka ce a’a, wancan karon kin fita kin yi ta yawo haka namiji ya shiga amma ni mace kuka hana ni. Ba zan yarda ba ma so ki sake fita. Domin wancan karon ma kin yi ta damun [na tafi] ba. Daga nan suka ce na yi hakuri na je [wasu mutane. Na je har sau takwas neman izini amma suna hana ni. sansanonin ‘yan gudun hijira guda biyu] domin mutanen can Saboda haka daga baya na hakura.” aka kai su bayan an sake su. Sai na tafi. Amma da na je [sansanonin] na tambaya [sai wasu ‘yan gudun hijira suka Bayan fiye da shekara a killace ba damar fita daga sansanin ce] ba wanda aka sako daga Bama.” asibitin Bama, Zara ta sami damar fita ta kai ziyara Maiduguri a wajejen tsakiyar 2018.

AMNESTY INTERNATIONAL 9 Mata biyu daga cikin shugabannin Knifar “HAUWA” suna sanya hannu a takardar korafi/wasikarsu ta “Har yanzu a gajiye muke. Har yanzu ba mu san inda farko da suka tura wa Majalisar Tarayya ta neman a saki mazajensu. Afrilu, 2017. mazajenmu suke ba. An dauke mazan sannan matan kuma HM: na sirri ne an yi musu ciki. Wannan wani bala’i ne a sansanin.”

“KUSAM” “FANTA” “Ban san dalilin da ya sa suka mana haka ba. Su suka “Ba na tsammani har abada za a sami adalci a wannan ce mu zo sansanin, kuma muka zo, amma suka tsare lamarin, amma ya kamata a samu adalci. Mu matan aure ne. mazajenmu, sannan suka hana mu abinci. Sun ce akwai Sun kai mazajenmu barikin Giwa sannan kuma ‘yan kato-da- komai. Sun ce za an shirya komai a sansanin. Ba mu san gora da sojoji suna tilasta matan su zauna (zaman mace da me muka musu ba. Mun sha wuya sosai, ga shi har yanzu miji) tare da su...Amma abu mafi muhimmanci shi ne mijina ana tsare da mazajenmu.” ya dawo. Kuma ya kamata sojoji su fahimci irin abin da ya faru da mu. Wasunmu an tilasta mana zama haka tsawon shekaru tare da ‘yan kato-da-gora da sojoji. Ya kamata su nemi afuwar abin da suka yi na cin zarafin matan lokacin da mazansu ba sa nan.”

10 SUN DAUKE MAZAJENMU SUKA TILASTA MANA ZAMA MASOYANSU MATA A AREWA MASO GABASHIN NIJERIYA DA SUKE FAMA DA MATSANANCIYAR YUNWA SUNA KUMA FUSKANTAR FYADE A HANNUN MASU IKIRARIN CETO SU MARTANIN MAHUKUNTA wa mata cewa su ce komai na tafiya daidai, babu wasu matsaloli. Shin wannan ita ce Matan kungiyar Knifar sun yi layi domin su ba da Amnesty International ta mika kwafin hanyar magance korafe-korafenmu? A shaida a gaban Kwamitin Bincike na Shugaban kasa a watan Satumba, 2017. bincikenta ga rundunar sojin Nijeriya da wajen akwai wata membarmu guda daya. HM: na sirri ne ministocin da abin ya shafa a gwamnati Tana goyon yaro dan wata 18, wanda wani kafin ta wallafa cikakken sakamakon soja ne ya yi mata ciki ta haife shi. Saboda rahoton bincike a kan batun a watan Mayu, tsabar kaduwa da tsorata ba ta ce uffan ba. Duba sanarwar ranar 10 ga Agusta, 2018, “Yau 2018. Amnesty International ta shirya Ba wanda ya yi magana.” wata biyar ke nan da muka rubuta wasiqa ga isassun tambayoyi domin a tabbatar shugaban qasa (@NGRPresident), amma in ban da kiran waya sau xaya ba mu ji komai ba. Har yanzu mahukunta sun ba da bayani a kan dukkan Daga baya, a ranar 6 ga watan Yuni, 2018 ana tsare da mazajenmu. Muna fafutukar ciyar matsalolin da rahoton ya tabo, to amma ga majalisar Dattawa ta kafa kwamitin bincike da iyalanmu, amma haka ba zai sa mu fid da rai dukkan tambayoyin, mahukuntan sai dai su na duba zargin fyade a kan sojoji da ‘’yan da masoyanmu ba. Dole jama’a ta san irin rashin adalcin da ake mana.” A shafin twitter na twitter. bada amsar cewa, a tambayi wata hukuma kato-da-gora da suke yi wa mata ‘yan com/Knifar2017. ko kuma su yi shiru a kan tambayar. gudun hijira a sansanonin waje. A watan na Yunin dai kuma, Hukumar Kare Hakkin dan Tun bayan wallafa wannan rahoton, da Adam ta Kasa ta sanar da cewa ta kafa sake nuna damuwarta game da kasa fito da rundunar soji (a wani bayani daga Helkwatar Kwamitin Bincike na Musamman wanda zai rahoton kwamitin bincike da shugaban kasa Tsaro) da ofishin Shugaban kasa duk sun yi zaman jin ’ayin al’umma a kan zargin ya kafa (wato Kwamitin Tabbatar da Sojoji karyata rahoton, kuma sun ki daukar cin zarafin ‘yan gudun hijira a arewa maso na Kare Hakkin dan Adam da bin Dokokin matakin kare hakkin mata ‘yan gudun hijira. gabashin kasar. Hukumar ta shaida wa Yaki) wanda aka kafa a watan Agusta na Kwanaki kadan bayan fitar rahoton, sai ga Amnesty International a wata wasika cewa 2017 domin binciken ayyukan sojoji a yaki wasu wakilan Helkwatar Tsaro sun je wasu Ma’aikatar Shari’a ta Tarayya ce ta dora da Boko Haram. Cikin wadanda suka kagu sansanoni da ‘yan jarida suna tambayar mata nauyin wannan binciken. a fitar da rahoton wannan bincike har da mata a bainar jama’a wai su fito su fada in matan kungiyar raji ta Knifar, wadanda suka sojoji sun taba musu fyade. Amma saboda Duk da cewa wadannan matakai abin a nuna kwazo suka ba da shaida a gaban firgita suka kasa cewa komai. yaba ne, amma Amnesty International tana kwamitin.

Kungiyar Knifar ta fitar da wani jawabi a wannan lokacin (a shafinta na twitter @ Knifar2017) inda take cewa, “Sojoji sun zo [sansanin] Dalori da ‘yan jarida domin su tambaye mu ‘yan gudun hijira ko an taba yi mana fyade. Tun kafin su zo da ma an fada

AMNESTY INTERNATIONAL 11 A wani sansanin ‘yan gudun hijira a Maiduguri wata daga cikin shugabannin kungiyar Knifar tana jawabi a wani taro da suka yi na shirin wayar da kai game da fafutukarsu ta ganin an sako musu mazajensu kuma an yi musu adalci game da cin zarafin da suka fuskanta. Watan Maris, 2018. HM: Kungiyar Amnesty International.

SHAWARWARI mata cikin hadarin cin zarafi, a kuma hakan ya dace da tsarin kare hakkin kama wadanda suka aikata hakan da dan adama na kasa-da-kasa. laifi ta hanyar shari’a ta adalci wadda Zuwa ga gwamnatin Nijeriya: babu hukuncin kisa. • A rufe dukkan wuraren tsare mutane na sirri. A saki dukkan • A bincika rahotannin gallazawa da • A saki rahoton Kwamitin Tabbatar da wadanda ake tsare da su in ba an cin zarafi da yin gaban kai wajen daure Sojoji na Kare Hakkin Dan Adam da bin tuhume su da wani laifi ba wanda mutane, da sojoji suka yi a sansanonin Dokokin yaki, domin abubuwa su fito fili doka ta sani kuma aka yi shari’a ta ‘yan gudun hijira a garuruwan da suka kuma a yi adalci. gaskiya bisa tsarin kasa-da-kasa, a kwato daga hannun Boko Haram da kuma tabbatar iyalai sun sake haduwa kuma sauran wuraren tsare mutane a • A tabbatar dukkan ‘yan gudun hijira har da junansu. A tabbatar an sami wani arewa maso gabashin Nijeriya, binciken da gidajen da mata ne magidanta yanzu kundi da ake sabunta shi mai dauke da kuma ya hada da wuraren da Amnesty sun sami dama kamar kowa wajen rabon sunayen dukkan wadanda ake tsare da International da sauran kungiyoyin abinci da sauran kayan tallafi na jinkai. su saboda wannan rikicin, a kuma ba jinkai da na raji kamar na matan Knifar da damar ganinsa ga iyalai da lauyoyin suka yi bincike a kansu. A gano tare • A janye dukkan dokokin killace ‘yan wadanda ake tsare da su. da magance dalilan da suka sa aka bar gudun hijira na hana su fita har sai in

Amnesty International kungiyar fafutuka ce ta kasa da kasa mai membobi sama da miliyan 7 da ke Lambar fihrisa: AFR 44/9122/2018 rajin ganin kowa a duniya yana rayuwa cikin halin da ake mutunta ‘yancin bil Adama. Hausa, Satumba 2018 Burinmu shi ne kare hakkin kowa kamar yadda yake kunshe a Kundin Kare Hakkin bil Adama na Duniya da sauran Kundayen Kare ‘Yancin dan Adam na Kasa da kasa. Hoton bango: Wata mata tana tafe rike da wani mazubi a sansanin ‘yan gudun hijira na Bama, Kungiya ce mai zaman kanta da ba ta da alaka da wata gwamnati, ko kungiyar siyasa, ko wani kamfani ranar 8 ga watan Disamba, 2016. ko addini, kuma tana samun kudadenta ne daga membobinta da kuma tallafi daga daidaikun jama’a. H(akkin) M(allaka): STEFAN HUENIS/AFP/Getty images.

KUNGIYAR AMNESTY INTERNATIONAL Adireshin imel: [email protected] Gida mai lamba 34 layin Colorado, RESHEN NIJERIYA Waya: +234-(0)-909-0866-666 bayan Titin Thames, @AmnestyNigeria bayan Titin Alvan Ikoku, www.amnesty.org facebook.com/ainigeria/ a Maitama, Babban Birnin Tarayya, Abuja, Najeriya.