AFR4491222018HAUSA.Pdf

AFR4491222018HAUSA.Pdf

SUN DAUKE MAZAJENMU SUKA TILASTA MANA ZAMA MASOYANSU MATA A AREWA MASO GABASHIN NIJERIYA DA SUKE FAMA DA MATSANANCIYAR YUNWA SUNA KUMA FUSKANTAR FYADE A HANNUN MASU IKIRARIN CETO SU GABATARWA Mata ‘yan gudun hijira a arewa maso gabashin Nijeriya suna fama da gallazawa da cin zarafi daga sojojin Nijeriya wanda hakan zasu iya zama laifukan yaki da kuma laifukan da suka shafi kin jinin bil Adama. Wadannan mata na neman hakkinsu da kuma neman a hukunta masu wannan laifi da kawo karshen kama-karya. Suna so su sami damar ciyar da iyalansu; suna son sake haduwa da mazajensu da sauran danginsu maza; kuma suna son su zauna lafiya. Tun shekarar 2015, sojojin Nijeriya suka kwato mafi yawa daga sassan arewa maso Kusam (ba sunanta na “KUSAM”* gabashin Nijeriya da ke karkashin ikon Boko asali ba) Maris 2017. HM: Amnesty Haram. Amma maimakon “’yantar” da International Kusam (ba sunanta na asali ba) ‘yar shekara talatin ta ce ita dubban daruruwan mutane da suke zaune da iyalanta sun baro gidansu saboda shawarar da hukumomi ko aka killace su suka kasa fita a garuruwan suka ba da a gidan rediyo. Da isar su Bama aka yi awon da ke karkashin mulkin kama-karya na gaba da su, sai gidan yari domin a ‘tantance’ su. ‘yan bindiga, sai sojin ke mu’amala da su da yawan zargi, da wulakanci, a wasu “Muna da zama ne a (kauyen) Gala Kura. ‘Yan Boko Haram lokutan ma a kai musu hari a ci zarafinsu. suka ce mu tashi mu koma jeji (tare da su). Ba ma so mu bi su saboda mun yi noma muna jiran lokacin girbi. Mun shaida Mata su abin ya fi shafa akasari, kuma musu ba za mu iya tafiya ba sai bayan girbi. Amma su Boko lamarin yafi muni garesu saboda jinsinsu. Haram sun matsa mana lallai sai mun tafi. Saboda akasarin mazajensu da ‘yan uwansu maza suna garkame a hannun soji, matan “Sai muka ji a rediyo gwamnati na sanarwa cewa jama’a dukka da wadanda ke karkashinsu kamar yara su baro gidajensu su taho sansanonin ‘yan gudun hijira. Sun ce kanana yawanci na killace ne a sansanonin an shirya komai ana jiran mu – wai akwai abinci da makwanci... ‘yan gudun hijira, suna fama da yadda za daga garinmu muka je Ombasheer (wani gari a kasar Kamaru). su ciyar da iyalansu da shiga hadarin fyade Sai sojojin (Kamaru) da ke garin suka kawo mu Banki (wani da sauran cin zarafi. Har yanzu akasarin gari a Nijeriya), daga Bankin ne kuma sojojin Nijeriya suka matan na fama da matsalolin musgunawa. dauke mu sai gidan yari a Bama. Mun kwana uku a can (ana ‘tantance’ mu) - daga nan aka dauke ni da yara zuwa sansanin Kungiyar Amnesty International ta bayyana ‘yan gudun hijira na Bama. Mai gidana yana tare da mu har wadannan matsaloli a wani cikakken rahoto zuwanmu gidan yarin Bama. Amma bai zo tare da mu ba mai taken: ‘Sun ci Amanarmu’: Matan da (zuwa sansanin ‘yan gudun hijira da ke asibitin Bama). Ban Suka Kubuta daga Hannun Boko Haram na san a inda yake ba. Mu da yawa muka baro garinmu zuwa Fama da Fyade da Yunwa da Killacewa a gidan yarin Bama. Ban san iya adadinmu ba, amma na san Nijeriya (cikin watan Mayu, 2018). Kungiyar maza 43 da na lissafa ‘yan garinmu da aka tsare. Sun kama na ci gaba da kira ga mahukunta a Nijeriya duk matasan ‘yan shekara 14 zuwa 40. Lalle mun sha wahala su kawo karshen laifukan yaki da wadanda a sansanin ‘yan gudun hijira (na asibitin Bama), suna ba mu ke iya kasancewa na kin jinin bil Adama da abinci sau daya a yini, wato da safe shi ke nan kuma.” ake aiwatarwa a wuraren da ake rikici ko na * Ba sunanta na asali ba ne. Duk sunayen mutanen da aka ambata a wannan ‘yar mujalla ‘yan gudun hijira, su kuma tabbatar dukkan an canja su saboda a boye sunayensu. Ba lalle ba ne cewa duk mutanen da ke cikin hotuna wadanda abin ya shafa sun sami ‘yancinsu. su kasance asalin wadanda aka yi hira da su. 2 SUN DAUKE MAZAJENMU SUKA TILASTA MANA ZAMA MASOYANSU MATA A AREWA MASO GABASHIN NIJERIYA DA SUKE FAMA DA MATSANANCIYAR YUNWA SUNA KUMA FUSKANTAR FYADE A HANNUN MASU IKIRARIN CETO SU TUSHEN LAMARIN suka kakkashe saura mazauna garin ba tare da la’akari da ko su ‘yan Boko Haram ‘Yan gudun hijira suna zaune suna jira a ba su A karshen shekarar 2015, sojoji suka fara ba ne, kuma suka kona gidaje. Wasu kuma abinci a sansanin Dikwa, Jihar Borno, arewa maso gabashin Nijeriya ranar 2 ga Fabrairu, 2016 kafa abin da suke kira “sansanonin waje” a suka ce sun gudo ne saboda tsoron a kai HM: STRINGER/AFP/Getty Images garuruwan da suka kwato daga hannun musu hari bayan abin da suka ga ya faru Boko Haram wadanda ke nesa musamman da kauyuka makwabtansu. ma a jihar Borno ta arewa maso gabas, kuma suka ba wa wajen tsaro ta hanyar Sojoji da ‘yan banga (wadanda ake kira laifi ba. Ana zabar su ne kawai saboda girke sojoji da makamai. A lokacin da yakin ‘yan-kato-da-gora) suna tilasta wa duk shekarunsu ko kasancewarsu sun guje wa ke ci gaba a sauran sassa, dubban wanda ya zo ko aka kawo garuruwan da aka garuruwan da ke hannun Boko Haram. Da daruruwan mutane sun tsere daga kauyuka kwata bin wata “tantancewa ta tsaro.” Wannan yawa daga cikin maza da samarin nan ba (wadanda a da ko kuma har yanzu suke tantancewa tana daukar tsawon kwanaki a kara jin duriyarsu ba tun da aka tsare su. karqashin ikon Boko Haram) zuwa ana yi wa mutum ita cikin matsanancin hali wadannan sansanoni bisa dalilai daban- da ya shafi azabtarwa da sauran halaye Irin wannan tsarewa da aka yiwa maza da daban. (Kalmar sansanoni “na waje” anyi masu gallazawa. Sojoji sun dau matakin samari da yawa ta jawo iyalai da dama suka amfani da ita ne kawai don a bambanta kansu na tsare maza da mata a wannan rabu wanda hakan kuma ya haifar da “gidajen wadannan sansanoni da wadanda ake da lokaci, har ma sukan sauya musu wajen da mata ne magidanta” a sansanonin. A gaba su a yankunan da suke karkashin ikon dauri a wasu wurare daban inda za su shafe daya dai sansanonin na kunshe ne da mafi gwamnati, kamar a Maiduguri). tsawon watanni ko shekaru ba tare da an rinjayen mata da ‘yan mata saboda maza tuhume su, ko kuma an gabatar da su a da samarin na kulle. A yayin da da dama suka tsere zuwa gaban shari’a ba. Wadanda suka “sami sansanonin wajen saboda su tsira daga nasarar” tantancewar tsaron ne kadai ake Mata da suke isowa sansanonin ba tare da Boko Haram a yankunan da ke karkashin bari su wuce ko a kai su sansanoni na waje. rakiyar maza ba sun fi shiga hadarin ikonsu ko saboda tabarbarewar tsaro, wasu tsarewa da sauya masu wajen dauri na kuwa sun zo sansanonin ne saboda sojoji Maza da samari su suka fi shiga hadarin a soji. Ana zargin irin wadannan mata da sun kai musu hari ko kuma suna tsoron zabe su a garkame na tsawon lokaci. A auren ‘yan Boko Haram “da har yanzu harin sojoji idan sun ci gaba da zama a wasu wurare kamar garin Bama (garin da suke jeji.” A shekarar 2015, kusan mata gida. Da dama ‘yan gudun hijira na cikin a da shi ne na biyu a girma a Borno) da dubu daya aka tsare a Barikin sojoji na gida (wato ‘yan gudun hijirar da aka raba garin Banki da ke kusa (a kan iyaka da Giwa, wanda shi aka fi sani a wuraren tsare da gidajensu amma ba su ketara kan kasar Kamaru) kusan daukacin maza ‘yan mutane a jihar Borno. Da yawansu an sake iyakar kasarsu ba) sun shaida wa Kungiyar shekara 14 zuwa 40 an daure su kuma su bayan sun shafe watanni ko shekaru a Amnesty International cewa sojoji sun kai aka canja musu wajen dauri na tsawon tsare ba tare da wata tuhuma ko kuma harin kan-mai-uwa-da-wabi a kauyensu, wani lokaci ba tare an gano ko sun yi wani shari’a ba. AMNESTY INTERNATIONAL 3 FYADE GA MATA MASU Wannan kuwa na nufin kowane daya daga Mata na diban ruwa a famfo a sansanin ‘yan gudun cikin wadannan laifin na fyade ne ko da FAMA DA YUNWA A hijira na Bama a ranar 8 ga Disamba, 2016 kuwa a yanayin da mace ta mika wuya ga HM: AFP/Getty Images SANSANONIN WAJE bukatar zama ‘budurwa’ ga wani soja ko dan kato-da-gora. Mata da dama (da wasu maza) sun shaida Matan sun ci gaba da bayyana yadda wa Kungiyar Amnesty International cewa shekarar 2016 (lokacin da aka fara samun jami’an tsaron suka kirkiro wani tsari na sojoji da ‘yan-kato-da-gora suna yi wa mata yawaitar kungiyoyin agajin jinkai). hadin baki don cin zarafin mata inda ‘yan fyade da sauran cin zarafi a sansanonin kato-da-gora ke zabar mata a sansanonin wajen. Sun bayyana yadda sojoji da A sansanin ‘yan gudun hijira na asibitin Bama suna kai wa sojoji suna lalata da su. ‘yan-kato-da-gora ke amfani da karfi da yin kadai, mata har goma sha biyar ne suka barazana don yin fyade ga mata da ‘yan shaida wa kungiyar Amnesty International mata kuma suna amfani da damarsu cewa sojoji da ‘yan-kato-da-gora sun tilasta sabod yanayin da matan suke ciki, su ja musu ko sun yaudare su suka yi lalata da DUBUNNAN MACE-MACE hankalinsu har su zama “kawayensu” ko su, a mafi yawan lokaci saboda su ba su SABODA YUNWA DA JINYA ‘yan matansu.

View Full Text

Details

  • File Type
    pdf
  • Upload Time
    -
  • Content Languages
    English
  • Upload User
    Anonymous/Not logged-in
  • File Pages
    12 Page
  • File Size
    -

Download

Channel Download Status
Express Download Enable

Copyright

We respect the copyrights and intellectual property rights of all users. All uploaded documents are either original works of the uploader or authorized works of the rightful owners.

  • Not to be reproduced or distributed without explicit permission.
  • Not used for commercial purposes outside of approved use cases.
  • Not used to infringe on the rights of the original creators.
  • If you believe any content infringes your copyright, please contact us immediately.

Support

For help with questions, suggestions, or problems, please contact us